Hassan Moustapha

Hassan Moustapha
president (en) Fassara

26 Nuwamba, 2000 -
Erwin Lanc (mul) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Kairo, 28 ga Yuli, 1944 (80 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Ƴan uwa
Abokiyar zama Magda Izz (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara, handball coach (en) Fassara da sports executive (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 

Hassan Moustafa (an haife shi ranar 28 ga watan Yuli 1944) shi ne mai kula da wasanni na Masar kuma tsohon ɗan wasan ƙwallon hannu. Moustafa shine shugaban kungiyar kwallon hannu ta kasa da kasa na biyar kuma a halin yanzu, kuma tsohon shugaban hukumar kwallon hannu ta Masar.[1]

  1. "Hassan Moustafa re-elected as IHF president" . www.sportspromedia.com . Retrieved 14 November 2017.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne