![]() | |
Jimlar yawan jama'a | |
---|---|
40,000,000 | |
Yankuna masu yawan jama'a | |
Ivory Coast, Togo, Benin, Burkina Faso, Kameru, Najeriya, Nijar, Sudan, Cadi, Mali, Senegal, Gabon, Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, Jamhuriyar Kwango, Gini Ikwatoriya, Guinea-Bissau, Gambiya, Ghana, Habasha, Eritrea da Aljeriya |
Hausa :(Sunan mutum ɗaya a jinsin mace da namiji: Bahaushe بَهَوْشٜىٰ (N), Bahaushiya بَهَوْشِيَا (M); Jami'i: Hausawa هَوْسَاوَا da kuma mai gaba ɗaya wato sunan harshen: Hausa;[1] Ajami: مُتَـٰنٜىنْ هَوْسَا) Al'umma ce dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya. Da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar.
A
|url=
value (help) (Bugu na biyu ed.). Kano: MJB Printers. OCLC 1120749202. line feed character in |url=
at position 41 (help)