![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
7 Nuwamba, 1987 - 27 Satumba 1989 ← Zine al-Abidine Ben Ali - Hamed Karoui →
4 ga Afirilu, 1987 - 7 Nuwamba, 1987 | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa |
Hammam Sousse (en) ![]() | ||||
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) ![]() Tunisiya | ||||
Mutuwa | 21 ga Janairu, 2020 | ||||
Karatu | |||||
Harsuna | Larabci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci | ||||
Jam'iyar siyasa |
Socialist Destourian Party (en) ![]() Neo Destour (en) ![]() Constitutional Democratic Rally (en) ![]() |
Hédi Baccouche (An haife shi a ranar 15 ga watan Janairu, shekara ta 1930 zuwa 21 ga watan Janairu, shekara ta 2020) ya kasance Firayim Minista na Tunisia daga ranar 7 ga watan Nuwamba, Shekara ta alif 1987 zuwa 27 ga watan Satumba shekara ta alif 1989. Baccouche ya jagoranci Socialist Destourian har sai da ta canza sunanta zuwa Constitutional Democratic a cikin shekarar 1988. An haife shi a Hammam Sousse .