Helga Deen

Helga Deen
Rayuwa
Haihuwa Szczecin (en) Fassara, 6 ga Afirilu, 1925
ƙasa German Reich (en) Fassara
Mutuwa Sobibór Extermination Camp (en) Fassara, 16 ga Yuli, 1943
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a marubuci, autobiographer (en) Fassara, diarist (en) Fassara da Mai kare Haƙƙin kai
Helga Deen

Helga Deen ( 6 Afurelu 1925 – 16 Yuli 1943 ) ta kasance Bayahudiya,[1] marubuciyar littafin diyari, wanda aka nemo littafin a cikin shekara ta 2000, wanda ke bayyana zamanta a kurkukun Dutch wato Camp Vught, inda aka kai ta a lokacin yakin duniya na biyu lokacin tana da shekaru 18.

  1. "A Historical Snapshot of Fear and Doubt". Deutsche Welle. October 20, 2004.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne