Hizbul islam | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | ƙungiyar ta'addanci |
Mulki | |
Hedkwata | Kismayo (en) da Afgooye |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2009 |
Dissolved | 2010 |
Kungiyar musulunci mai suna Hizbul Islam itace wadda akafi sani da Hizbul Islaami, Hisbi Islam, kokuma Hezb-ul Islam kungiya ce ta musulman dake kasar Somaliya. Kungiya ce wadda wadda aka kirkira domin adawa da sabuwar gwamnatin mulkin Somaliya ta sheikh sharif ahmed