![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Si County (en) ![]() |
ƙasa |
China (en) ![]() Yuan dynasty (en) ![]() |
Mutuwa | 1362 |
Sana'a | |
Sana'a |
military commander (en) ![]() |
Hu Dahai ( Chinese; ya mutu a shekarar 1362), sunan girmamawaTongfu (通甫), janar ne na sojan China wanda ya rayu a Ƙarni na 14. An fi saninsa da taimakon Zhu Yuanzhang (Sarkin Hongwu) wajen kafa daular Ming a ƙasar Sin.