![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Iri |
association football federation (en) ![]() |
Ƙasa | Najeriya |
Aiki | |
Mamba na |
FIFA, Confederation of African Football (en) ![]() |
Mamallaki |
Kungiyar Kwallon Kafa ta Yammacin Afirka da Confederation of African Football (en) ![]() |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1945 |
![]() |
Hukumar ƙwallon ƙafa ta Najeriya (wanda aka fi sani da Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa ta Najeriya har zuwa shekarar 2008), ita ce hukumar kwallon kafa ta Najeriya. An kaddamar da ita a hukumance a shekarar 1945 kuma ta kafa ƙungiyar kwallon kafa ta Najeriya ta farko a shekarar 1949. Ya koma CAF a 1959 da FIFA a shekarar 1960. Hedikwatar NFF tana cikin birnin Abuja .
Kamar yadda na shekarar 2008 ya shirya wasanni uku: Gasar Firimiya ta Najeriya, Amateur League da Women's League, da kuma gasa biyar, ciki har da gasar cin kofin tarayya da na mata . Za a yi zaɓe mai zuwa na shekarar 2022[1][2][3][4][5]