![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Magyarország (hu) | |||||
|
|||||
| |||||
Take |
Himnusz (en) ![]() | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Think Hungary more than expected» «Mwy na'r Disgwyl» | ||||
Suna saboda |
Onogurs (en) ![]() ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Budapest | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 9,599,744 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 103.21 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Hungarian (en) ![]() | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
Tarayyar Turai, European Economic Area (en) ![]() | ||||
Yawan fili | 93,011.4 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Neusiedl Lake (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||
Wuri mafi tsayi |
Kékes (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa |
Gyálarét (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Hungarian People's Republic (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | Disamba 1000 | ||||
Muhimman sha'ani |
Treaty of Trianon (en) ![]() | ||||
Ranakun huta |
| ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati |
parliamentary republic (en) ![]() | ||||
Majalisar zartarwa |
Government of Hungary (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Országgyűlés (mul) ![]() | ||||
• President of Hungary (en) ![]() |
Tamás Sulyok (mul) ![]() | ||||
• Prime Minister of Hungary (en) ![]() |
Viktor Orbán (mul) ![]() | ||||
Majalisar shariar ƙoli |
Constitutional Court of Hungary (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) ![]() | 181,848,022,230 $ (2021) | ||||
Nominal GDP per capita (en) ![]() | 37,128 $ (2021) | ||||
Kuɗi |
forint (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo |
.hu (mul) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +36 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
*#06#, 104 (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Lambar ƙasa | HU | ||||
NUTS code | HU | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | kormany.hu |
Hungariya ko Hangare[1] ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Babban birnin ƙasar Hungariya Budapest ne. Hungariya tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 93,030. Hungariya tana da yawan jama'a 9,772,756, bisa ga jimilla a shekarar ta 2019. Hungariya tana da iyaka da ƙasasen bakwai: Slofakiya a Arewa, Ukraniya a Arewa aso Gabas, Romainiya a Gabas da Kudu maso Gabas, Serbiya a Kudu, Kroatiya da Sloveniya a Kudu maso Yamma, da Austriya a Yamma. Hungariya ta samu yancin kanta a karni da tara bayan haihuwar Annabi Issa.
Daga shekara ta 2012, shugaban ƙasar Hungariya János Áder ne. Firaministan ƙasar Hungariya Viktor Orbán ne daga shekara ta 2010.