![]() | |
---|---|
| |
Rayuwa | |
Haihuwa | Makkah, 1884 |
ƙasa |
Siriya Irak |
Mutuwa | Bagdaza, 27 ga Maris, 1935 |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama |
Faisal I of Iraq (en) ![]() |
Yara |
view
|
Ahali | Musbah bint Nasser |
Yare |
Hashemites (en) ![]() |
Sana'a | |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Huzaima bint Nasser shekarar (1884–zuwa shekarar 1935) Ta kasan ce gimbiyan larabawa ce, WatoSharifa ta Makka. Ta kasance kuma Sarauniyar Syria sannan kuma Sarauniyar Iraƙi ta hanyar auren Faisal I na Iraki, Iraƙi kuma uwar sarauniya a lokacin ɗanta.