![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
29 ga Maris, 2008 - ga Janairu, 2011 ← Clarence Olafemi - Idris Wada →
29 Mayu 2003 - 6 ga Faburairu, 2008 ← Abubakar Audu - Clarence Olafemi → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Idah, 6 ga Afirilu, 1949 (75 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Harshen uwa | Hausa | ||||
Karatu | |||||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Ibrahim Idris (an haife shi a shekarata 1949) ɗan kasuwar Nijeriya ne wanda aka zaɓa Gwamnan Jihar Kogi a Nijeriya a watan Afrilun shekarar 2003, sannan kuma ya sake cin zaɓe a cikin Afrilu shekarata 2007. Ya kasance ɗan jam’iyya mai mulki PDP. Idris ya gaje sirikinsa Kyaftin Idris Wada, wanda ya ci zaɓe a watan Disambar shekarar 2011 kuma ya hau mulki a watan Janairun 2012.[1]