Ibrahim Gaidam

Ibrahim Gaidam
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023
District: Yobe East
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 - Mayu 2023 - Bukar Ibrahim
District: Yobe East
gwamnan jihar Yobe

27 ga Janairu, 2009 - 29 Mayu 2019
Mamman Bello Ali - Mai Mala Buni
Rayuwa
Cikakken suna Ibrahim Gaidam
Haihuwa Jihar Yobe, 15 Satumba 1956 (68 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa All Nigeria Peoples Party
Ibrahim Gaidan

Ibrahim Gaidam ko Geidam (an haife shi a shekara ta alif 1956, awani kauye me suna Bukarti a karamar hukumar yunusari) gwamnan jihar Yobe daga shekara ta 2009, zuwa shekara ta 2019, (bayan Mamman Bello Ali - kafin Mai Mala Buni).[1][2]

  1. "Governor Ibrahim Gaidam of Yobe State". Nigeria Governors Forum. Retrieved 2 February 2022.
  2. "Gaidam sworn in as Yobe governor". Daily Trust. January 27, 2009. Archived from the original on July 8, 2011. Retrieved 2 February 2022.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne