![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | Isis Naija Gaston |
Haihuwa |
The Bronx (en) ![]() |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Ƙabila |
Dominican Americans (en) ![]() Yan Najeriya a Amurka |
Harshen uwa | Turancin Amurka |
Karatu | |
Makaranta |
New York University (en) ![]() |
Harsuna |
Turancin Amurka Yaren Sifen |
Sana'a | |
Sana'a |
rapper (en) ![]() |
Muhimman ayyuka |
Munch (en) ![]() Bikini Bottom (en) ![]() |
Artistic movement |
drill (en) ![]() hip-hop (en) ![]() East Coast hip-hop (en) ![]() Jersey club (en) ![]() pop rap (en) ![]() |
Kayan kida | murya |
Jadawalin Kiɗa |
Capitol Records (mul) ![]() TenThousand Projects (en) ![]() Polydor Records (en) ![]() |
IMDb | nm14039339 |
icespicemusic.com | |
![]() |
Isis Naija Gaston (an haife ta ranar 1 ga watan Janairu, 2000) anfi saninta da ice spice, shahararriyar mawakiyar kasar amurka ce, wadda ta girma a Bronx a garin New York sannan ta[1] fara sana'ar waka a shekakarar 2021 bayan ta hadu da furodusa Riot na USA lokacin da ta halarci jamiar garin New York.
Ice Spice ta fara samun daukaka ne a shekara ta 2022 tare da wakar ta mai suna Munch (Feelin' U), wanda ya samu karbuwa a shafukan Tiktok.