Idara Victor

Idara Victor
Rayuwa
Haihuwa New York, 1987 (37/38 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Mazauni Los Angeles
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta The Wharton School (en) Fassara
Lee Strasberg Theatre and Film Institute (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi, mawaƙi, stage actor (en) Fassara, dan wasan kwaikwayon talabijin da ɗan wasan kwaikwayo
Yanayin murya soprano (en) Fassara
Kayan kida murya
IMDb nm1701107
idaravictor.com
Idara victor

Idara Victor ƴar fim ce mai asali da ƙasashen Najeriya da Amurika, kuma ƴar fim ce wacce aka fi sani da rawar da take takawa a fim ɗin Rizzoli & Isles da kuma Turn: Washington's Spy.[1][2][3]

  1. Jan Nash (2015-05-11). "Rizzoli & Isles Season 6 Cast Bios". pressroom.turner.com. Retrieved 2015-06-12.
  2. Kimberly Roots (2015-06-05). "TURN's Idara Victor Shares Stories About Grey's, Mad Men and More". TVline via Yahoo!. Retrieved 2015-08-01.
  3. Robert Piper (2015-04-22). "Actor Idara Victor: People-watching, taking a risk with acting and failing up". originmagazine.com. Archived from the original on 2015-09-15. Retrieved 2015-08-20.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne