![]() | |||
---|---|---|---|
ga Janairu, 2012 - ga Janairu, 2016 ← Ibrahim Idris - Yahaya Bello → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Dekina, 24 ga Augusta, 1950 (74 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Idris Ichala Wada (an haife shi 26 ga watan Agustan na shekara ta 1950). matuƙin jirgi ne kuma ɗan siyasa mai ritaya ɗan Najeriya.[1] A ranar 9 ga watan Disamban shekara ta 2011, an zaɓe shi a matsayin gwamnan jihar Kogi na 3 , ƙarƙashin jam'iyyar People's Democratic Party.[2] Sai dai Yahaya Bello ne ya gaji Idris a ranar 27 ga watan Janairun 2016 bayan ya sha kaye a zaɓen gwamnan jihar Kogi na shekara ta 2015.[3]