Ikrimata Ibn Abi Jahl

Ikrimata Ibn Abi Jahl
Rayuwa
Haihuwa Makkah, 598 (Gregorian)
ƙasa Khulafa'hur-Rashidun
Mutuwa Yarmouk River (en) Fassara, 636 (Gregorian)
Yanayin mutuwa death in battle (en) Fassara (killed in action (en) Fassara)
Ƴan uwa
Mahaifi Amr ibn Hishām
Abokiyar zama Ummu Hakim
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a Shugaban soji
Aikin soja
Ya faɗaci Badar
Yakin Yarmuk
Imani
Addini Musulunci

Ikrima ibn Abi Jahl Amr Ibn Hisham ( Larabci: عكرمة بن أبي جهل‎, romanized: ʿIkrima ibn Abī Jahl  ; 634 ko 636) ya kuma kasance babban abokin hamayya da ya zama abokin Annabin Musulunci Muhammad (S A W) kuma kwamandan musulmi a Yaƙe -yaƙe Ridda da mamayar kasar Syria . Ya mutu a lokacin Yaƙin Yarmouk .


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne