![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | New York, 1 Disamba 1985 (39 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Makaranta |
The Harlem School of the Arts (en) ![]() |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da ɗan wasan kwaikwayo |
IMDb | nm3947644 |
Ilfenesh Hadera (haihuwa Disamba 1, 1985) ta kasance yar shirin fim ce na Ethiopian-American. Ta fito tare acikin shirin 2017 film Baywatch amatsayin Stephanie Holden.