Ilimi

Ilimi
philosophical concept (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na ma'ajiya
Has cause (en) Fassara koyo, qualia (en) Fassara da Wahayi
Karatun ta Epistemology, theory of knowledge (en) Fassara, sociology of knowledge (en) Fassara da falsafa
Contributing factor of (en) Fassara understanding (en) Fassara da competence (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassara اا (mul) Fassara, limits of knowledge (en) Fassara da knowledge type (en) Fassara
Tarihin maudu'i history of knowledge (en) Fassara
Amfani wajen knowledge management (en) Fassara
Hannun riga da ignorance (en) Fassara
Dalibai masu koyan ilimi
Dalibai

Ilimi :Na nufin sani akan wani abu ko kuma kwarewa a wani abu, ko aikace, ko kuma yana iya zama sanin wani abu ko wani yanayi.

manhajar Koyar da yara

Akan yi wa ilimi kirari da cewa:

  • "Ilimi garkuwar Dan Adam."
  • "Ilimi Hasken rayuwa."
  • "Ilimi kogi ne."
  • "Aikin mai ilimi yai daba dana jahili".
  • "Ilimi kesa aci riban duniya da lahira".
    "Rayuwa mai kyau baiyuwuwa idan ba ilimi".

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne