Ingrid Becker

Ingrid Becker
Rayuwa
Haihuwa Geseke (en) Fassara, 26 Satumba 1942 (82 shekaru)
ƙasa Jamus
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle, dan tsere mai dogon zango da ɗan siyasa
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 66 kg
Tsayi 177 cm
Kyaututtuka
Imani
Jam'iyar siyasa Christian Democratic Union (en) Fassara
Ingrid Becker a kan hatimin Ajman
Ingrid Becker
Ingrid Becker

Ingrid Mickler-Becker (German pronunciation: [ˈꞮŋɡʁɪt ˈmɪklɐ ˈbɛkɐ] ( </img>  ; née Becker an haife ta me a ranar 26 ga watan Satumban shekarar 1942) tsohuwar yar wasan tsalle tsalle ce na kasar Jamus ta Yamma ne. Wani lokacin ana rubuta sunan ta ba daidai ba kamar Ingrid Mickler a cikin jerin sakamakon. Aikinta na duniya ya kasance daga shekarar 1960 zuwa 1972. Ta lashe lambar zinare ta pentathlon a wasannin Olympics na lokacin bazara na shekarata 1968 da kuma lambar zinare 4 × 100 m a gasar Olympics ta bazara ta 1972. Becker ita ce mace ‘yar Jamusawa ta farko da ta share tsayi mai tsayi 1.70 a cikin tsalle mai tsayi shekarar (1970) da kuma 6.50 m a dogon tsalle (1967).


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne