Ishak Belfodil

Ishak Belfodil
Rayuwa
Cikakken suna Ishak Lazreg Cherif Belfodil
Haihuwa Mostaganem (en) Fassara da El Mouradia (en) Fassara, 12 ga Janairu, 1992 (33 shekaru)
ƙasa Faransa
Aljeriya
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Clermont Foot 63 (en) Fassara-
  France national under-17 association football team (en) Fassara2008-200930
  France national under-18 association football team (en) Fassara2009-201062
Olympique Lyonnais (mul) Fassara2009-2012100
  France national under-19 association football team (en) Fassara2010-2011132
  France national under-20 association football team (en) Fassara2011-2012
  France national under-20 association football team (en) Fassara2011-201121
  Bologna F.C. 1909 (en) Fassara2012-201280
  Parma Calcio 1913 (en) Fassara2012-2013338
  Inter Milan (en) Fassara2013-201480
  Kungiyar Kwallon Kafa ta Aljeriya2013-
  Parma Calcio 1913 (en) Fassara2014-2015231
US Livorno 1915 (en) Fassara2014-2014170
Baniyas SC (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 88 kg
Tsayi 192 cm
Imani
Addini Musulunci
Ishak Belfodil a filin wasa
Ishak Belfodil

Ishak Belfodil (Larabci: اسحاق بلفوضيل‎; an haife shi a ranar 12 ga watan Janairu 1992) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Aljeriya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba a ƙungiyar Bundesliga Hertha BSC da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Aljeriya.

Tsohon matashin dan wasan Faransa ne, an kira shi zuwa tawagar kasar Algeria a karon farko a watan Agustan 2012.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne