Islamabad | |||||
---|---|---|---|---|---|
اسلام آباد (ur) | |||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | Musulunci da -abad (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Pakistan | ||||
Administrative territorial entity of Pakistan (en) | Islamabad Capital Territory (en) | ||||
Babban birnin |
Pakistan (1966–)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,014,825 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 1,120.12 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 906 km² | ||||
Altitude (en) | 490 m-620 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Khyber Pakhtunkhwa (en)
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1960 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Sheikh Ansar Aziz (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 44000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 051 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | islamabad.gov.pk |
Islamabad birni ne, da ke a yankin Babban birnin tarayyar, a ƙasar Pakistan. Shi ne babban birnin Pakistan. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane miliyan ɗaya. An gina birnin Islamabad a shekara ta 1960.