Itunu Hotonu | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Najeriya, 18 ga Janairu, 1959 (66 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Ƙabila | Yaren Yarbawa |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Tsaron Nijeriya Jami'ar Najeriya, Nsukka |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | naval officer (en) da Masanin gine-gine da zane |
Digiri | admiral (en) |
Rear Admiral Itunu Hotonu (an haife ta a ranar 18 ga watan Janairu shekarar 1959) hafshiyar sojan ruwa ce na ƙasar Najeriya . Daya daga cikin shugabannin mata na farko kuma daga cikin waɗanda suka fara zama masu zanen gine-gine (Architect) a cikin rundunar sojojin ruwa ta Najeriyar, ta taba aiki a matsayin mai koyar da malama a kwaleji da kuma Ƙasashen waje kamar a kasar Laberiya . A watan Disamba na shekarar 2012 ta zama mace ta farko a Afirka.[1] [2][3][4][5]
|title=
at position 31 (help)