![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
République de Côte d'Ivoire (fr) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Take |
L'Abidjanaise (en) ![]() | ||||
| |||||
Kirari |
«Union – Discipline – Travail» «Unity – Discipline – Work» «Единство - дисциплина - труд» «Undod – Disgyblaeth – Gwaith» «Unió - disciplina - treball» | ||||
Suna saboda |
elephant ivory (en) ![]() ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Yamoussoukro | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 31,165,654 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 96.65 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Faransanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Yamma | ||||
Yawan fili | 322,463 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Wuri mafi tsayi |
Mount Richard-Molard (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Guinea (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
French West Africa (en) ![]() ![]() | ||||
Ƙirƙira | 1960 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | jamhuriya | ||||
Gangar majalisa |
Parliament of Ivory Coast (en) ![]() | ||||
• Shugaban kasar Ivory cost | Alassane Ouattara (4 Disamba 2010) | ||||
• Prime Minister of Ivory Coast (en) ![]() |
Robert Beugré Mambé (mul) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) ![]() | 71,811,075,955 $ (2021) | ||||
Kuɗi | CFA franc Yammacin Afirka | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo |
.ci (mul) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +225 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
180 (en) ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||
Lambar ƙasa | CI | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gouv.ci |
Côte d'Ivoire (lafazi: /kot'divwar/ ; da Hausanci: bakin tekun hauren giwa) ko Jamhuriyar Côte d'Ivoire (da Faransanci: République de Côte d'Ivoire), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Côte d'Ivoire tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 322,462. Côte d'Ivoire tana da yawan jama'a Kimanin, 26.378.274, bisa ga jimillar 2020. Côte d'Ivoire tana da iyaka da Liberiya, da Gine, da Mali, da Burkina Faso, da kuma Ghana. Babban birnin Côte d'Ivoire, Yamoussoukro. babban birnin tattalin arzikin Abidjan.
Shugaban kasar Côte d'Ivoire Alassane Ouattara (lafazi: /alhassan watarra/).firaministan Amadou Gon Coulibaly (lafazi: /amadon gon kulibali/).
Côte d'Ivoire ta samu yancin kanta a shekara ta 1960, daga Faransa.