![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | Iyanya Onoyom Mbuka |
Haihuwa | Calabar, 31 Oktoba 1986 (38 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Calabar |
Harsuna |
Ibibio Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | mai rubuta waka da mawaƙi |
Muhimman ayyuka |
Kukere (en) ![]() Ur Waist (en) ![]() Jombolo Sexy Mama (en) ![]() |
Artistic movement |
African popular music (en) ![]() rhythm and blues (en) ![]() |
Jadawalin Kiɗa | Mavin Records |
Imani | |
Addini | Kiristanci |
IMDb | nm6170434 |
Iyanya Onoyom Mbuk, (An haife shi a ranar 31 ga watan Oktoban 1986), anfi saninsa da sunansa na waka Iyanya, ɗan Najeriya ne mai mawaki na salon Afropop.