![]() | |
---|---|
![]() |
Jama'atu Nasril Islam (JNI) a hausance na nufin (jama'a masu taimaka ma musulunci) Kungiya ce ta bai daya wanda sauran kungiyoyin addinin musulunci ke karkashinta [1] suna da babban Helkwatan su a cikin garin Kaduna, babban shugaban su shine Sarkin musulmi na Sokoto (jiha). kungiyan sun kula da karatun addini da da'awa.[2]