![]() | |
---|---|
Women's Education Since 907 | |
Bayanai | |
Iri | jami'a mai zaman kanta |
Ƙasa | Sudan |
Aiki | |
Mamba na | Ƙungiyar Jami'in Afrika |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1966 |
![]() ![]() ![]() |
Jami'ar Ahfad don Mata (Arabic) jami'a ce mai zaman kanta a Omdurman Sudan wacce Yusuf Badri, ɗan sojan Mahdi Babiker Badri ya kafa a shekarar 1966. Jami'ar ta fara ne da dalibai 23 da malamai 3. Ita ce kwalejin mata ta farko a Sudan.[1] Shugaban yanzu shine Farfesa Gasim Badri, ɗan Yusuf Badri.[2]