![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Iri |
institute of technology (en) ![]() |
Ƙasa | Afirka ta kudu |
Aiki | |
Mamba na |
ORCID, South African National Library and Information Consortium (en) ![]() ![]() |
Mulki | |
Hedkwata | Cape Town |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2005 |
![]() ![]() |
Jami'ar Fasaha ta Cape Peninsula jami'a ce a Cape Town, Afirka ta Kudu . Ita ce kawai jami'ar fasaha a lardin Western Cape, kuma ita ce babbar jami'a a lardin, tare da ɗalibai sama da 32,000. An kafa ta ta hanyar haɗa Cape Technikon da Peninsula Technikon da kuma wasu ƴan kwalejoji masu zaman kansu.