Jami'ar Fasaha ta Tshwane

Jami'ar Fasaha ta Tshwane

Bayanai
Suna a hukumance
Tshwane University of Technology da Tshwane-Universiteit vir Tegnologie
Iri public university (en) Fassara
Ƙasa Afirka ta kudu
Aiki
Mamba na ORCID, South African National Library and Information Consortium (en) Fassara, Union Internationale des Chemins de Fer (mul) Fassara, International Federation of Library Associations and Institutions (mul) Fassara da African Library and Information Associations and Institutions (en) Fassara
Adadin ɗalibai 60,000
Tarihi
Ƙirƙira 1 ga Janairu, 2004

tut.ac.za


Tshwane University of Technology (TUT; Samfuri:Lang-af) is a higher education institution in South Africa that came into being through a merger of three technikons — Technikon Northern Gauteng, Technikon North-West and Technikon Pretoria.

Yayinda yawan dalibai da ke yin rajista a kowace shekara ke ƙaruwa da sauri, bayanan sun nuna cewa Jami'ar Fasaha ta Tshwane tana kula da kusan dalibai 60,000 kuma ta zama babbar cibiyar ilimi a Afirka ta Kudu. [1]

WORKSHOP a Jami'ar TSWANE ta TECHNOLOGY ta Kudu
  1. "Tshwane University of Technology - NOMINATIONS/APPLICATIONS". tut.ac.za. Retrieved 2024-05-02.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne