Jami'ar Jos

Jami'ar Jos

Discipline and Dedication
Bayanai
Suna a hukumance
University of Jos da University of Jos
Iri jami'a
Ƙasa Najeriya
Laƙabi UNIJOS
Aiki
Mamba na Association of Commonwealth Universities (en) Fassara, International Association of Universities (en) Fassara da Ƙungiyar Jami'in Afrika
Harshen amfani Turanci
Mulki
Hedkwata Jos
Tarihi
Ƙirƙira 1975

unijos.edu.ng


Jami'ar Jos ana taƙaita sunan da Unijos jami'ar tarayya ce da ke birnin Jos a jihar Filato a tsakiyar Najeriya.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne