Jami'ar Tsaron Najeriya

Jami'ar Tsaron Najeriya
Loyalty and Valour
Bayanai
Suna a hukumance
Nigerian Defence Academy
Iri jami'a
Ƙasa Najeriya
Mulki
Hedkwata Jihar Kaduna
Tarihi
Ƙirƙira ga Faburairu, 1964
nda.edu.ng
Jami'ar Tsaron Najeriya

Jami'ar Tsaron Nijeriya ita akafi sani da (Nigerian Defence Academy (N.D.A)) dake Kaduna, Najeriya itace makarantar jami'ar dake samar da horo na tsaron kasa daya tilo mallakin sojin Nijeriya. Tsawon shekaru 5 ne akeyi a jami'ar kafin a yaye dalibi, inda shekara hudu anayinsa ne akan karatun ilimi, shekara dayan kuma bayar da horon soja. Taken jami'ar itace "Amanar kasa da jajircewa", an Samar da makarantar ne a shekara ta alif 1964. Yawan adadin daliban makarantan sunkai kimanin 4,200. Shafin yanar gizo na jami'ar itace: www.nda.edu.ng


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne