Jarawa (wanda aka fi sani da Jar, Jara, ko a Hausa : Jaranci ) ita ce mafi yawan yarukan Bantu a dake gabashin Najeriya . Tarin yare ce mai kunshe da iri da yawa.
↑Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Jaranci". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.