Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
jihar ribasmutanen ribaskasuwar fartakollambar mota na jihar rivers
Jihar Rivers Jiha ce dake kudu maso kudan cin ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimani na kilomita araba’in 11,077 da yawan jama’a milyan biyar da dubu ɗaya da chasa'in da takwas da ɗari bakwai da sha shida (5,198,716) a (ƙidayar yawan jama'a na shekarar 2006). Babban birnin jihar ita ce Port Harcourt. Ezenwo Wike shi ne gwamnan jihar tun zaɓen shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Ipalibo Banigo. Dattijan jihar sun haɗa: Magnus Ngei Abe, Osinakachukwu Ideozu da Olaka Nwogu.