![]() | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Adamawa | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Jimeta birni ne, a garin Yola, Jihar Adamawa,Najeriya . Yawan mutanen garin ya kai 73,080 a shekarar 1991. Tsayin Jimeta yana da mita 135, kuma yana gefen kogin Benue. [1]
<ref>
tag; no text was provided for refs named eb