Johann Rupert

Johann Rupert
Rayuwa
Haihuwa Stellenbosch (en) Fassara, 1 ga Yuni, 1950 (74 shekaru)
ƙasa Switzerland
Afirka ta kudu
Mazauni Somerset West (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Anton Edward Rupert
Karatu
Makaranta Jami'ar Stellenbosch
Paul Roos Gymnasium (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a entrepreneur (en) Fassara da ɗan kasuwa

Johann Peter Rupert, (an haife shi 1, ga watan Yuni, shekara ta 1950) ɗan kasuwan hamshakin attajirin Biritaniya ne, wanda shine babban ɗan ɗan kasuwan nan Anton Rupert, da matarsa Huberte. Shi ne shugaban kamfanin kayayyakin alatu na kasar Switzerland Richemont. da kuma kamfanin Remgro na Afirka ta Kudu. Tun daga Afrilu 2010, ya kasance Shugaba na Compagnie Financiere Richemont . Rupert da dangi sun kasance a matsayi na biyu a cikin mafi arziki a Afirka ta Kudu a cikin jerin Forbes na 2021, tare da kiyasin darajar dalar Amurka biliyan 7.1.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne