![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Schiedam (en) ![]() |
ƙasa |
Kingdom of the Netherlands (en) ![]() |
Harshen uwa |
Dutch (en) ![]() |
Mutuwa |
Leiderdorp (en) ![]() |
Karatu | |
Harsuna |
Dutch (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a |
university teacher (en) ![]() ![]() |
Employers |
Universiteit Leiden (mul) ![]() |
Johannes Cornelis Anceaux ( an haife 4 ga watan Yulin shekara ta 1920 a Schiedam, Netherlands - 6 ga Agusta 1988 a Leiderdorp, Netherlands) masanin harshe ne kuma masanin ilimin ɗan adam wanda aka sani da babban aikinsa a kan yarukan Papua da Austronesian .
Baya ga litattafansa a kan Wolio, Nimboran, da harsunan Tsibirin Yapen, Anceaux an kuma san shi da jerin kalmomin harsunan Irian Jaya .