John Kofi Agyekum Kufuor (an haife shi 8 Disamba 1938) ɗan siyasan Ghana ne. Ya kasance shugaban ƙasar Ghana daga 7 ga Janairun 2001 zuwa 7 ga Janairun 2009. Ya kuma taɓa zama Shugaban ƙungiyar Tarayyar Afirka daga 2007 zuwa 2008.
Developed by Nelliwinne