Johnny Crawford
| |
---|---|
![]() Crawford in 1963
| |
Born | John Ernest Crawford March 26, 1946 Los Angeles, California, U.S.
|
Died | April 29, 2021 Los Angeles, California, U.S.
| (aged 75)
Occupation(s) | Actor, singer, musician, band leader |
Years active | 1955–1999; 2019 |
Spouse | Page Samfuri:Marriage/styles.css has no content.
Charlotte Samco (<abbr title="<nowiki>married</nowiki>">m. 1995) |
Relatives | Robert L. Crawford Jr. (brother) |
John Ernest Crawford (Maris 26, 1946 - Afrilu 29, 2021) ɗan wasan kasar Amurka ne, mawaƙi. Ya fara yi a gaban masu sauraro na ƙasa a matsayin Mouseketeer . A lokacin da yake da shekaru 12, Crawford ya tashi ya zama sanannen dan wasa Mark McCain a cikin jerin The Rifleman, wanda aka zabe shi don Kyautar Emmy Award wadda kyautar kwarewa ce a wasasn kwaikwayo yana da shekaru 13.
Crawford yayi da ɗan gajeren aiki a matsayin mai yin rikodi a cikin 1950s da 1960s. Ya ci gaba da yin wasan kwaikwayo a talabijin da fim tun yana balagagge. Tun daga shekara ta 1992, Crawford ya jagoranci kungiyar kade-kade ta Johnny Crawford na California, wata kungiyar kade-kade ta raye-raye wacce ta yi a wasu abubuwa na musamman