Jordan Ifueko | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Southern California (en) , 20 ga Augusta, 1993 (31 shekaru) |
ƙasa |
Najeriya Tarayyar Amurka |
Karatu | |
Makaranta | George Fox University (en) |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci |
Muhimman ayyuka | Raybearer (en) |
Artistic movement | fantasy (en) |
Jordan Ifueko (an Haifetane a watan Agusta 16, 1993) ita marubuciyar kasar amuruka da najeriya ce na fantasy kuma matashin almara . An fi saninta da littafinta na Raybearer, wanda ya zama mafi kyawun siyarwar a New York Times, da kuma abin da ya biyo baya, Mai Ceto . Har ila yau, ta rubuta gajerun labarai, waɗanda aka buga a cikin Strange Horizons .