Jos Plateau | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 1,829 m |
Yawan fili | 7,770 km² |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 9°34′00″N 9°05′00″E / 9.5667°N 9.0833°E |
Kasa | Najeriya |
Territory | Najeriya |
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa | Jos Plateau |
Geology | |
Material (en) | granite (en) |
Tsaunin Jos Plateau wani tudu ne dake kusa da tsakiyar Najeriya. A sanadiyyar sunan tsaunin na plateau ya ake kiran yankin Jihar Filato wacce ke cikin garin kuma yiwa babban birnin jihar, Jos lakabi da ita. Tsaunin ya kasance gida ga mutane masu al'adu da harsuna daban-daban. Tsaunin ya kunshi ciyayi na montane grassland, savannas, kuma dazukan gida ne ga nauika daban daban na tsirrai da dabbobi wadanda suka bambamta da na sauran kewaye garin sannan ta kunshi gandun daji na Jos Plateau-savanna mosaic ecoregion .