Joshua Dobbs | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Alpharetta (en) , 26 ga Janairu, 1995 (30 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Karatu | |
Makaranta |
Alpharetta High School (en) 2013) Wesleyan School (en) University of Tennessee (en) (2013 - 2017) Digiri a kimiyya : aerospace engineering (en) |
Sana'a | |
Sana'a | American football player (en) |
Muƙami ko ƙwarewa | quarterback (en) |
Nauyi | 216 lb |
Tsayi | 75 in |
Robert Joshua Dobbs (An haife shi a ranar 26 ga watan Janairu a shekarar 1995 ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Amurka don Cardinal Arizona na National Football League (NFL).[1] Ya buga wasan kwallon kafa na kwaleji a Tennessee, kuma Pittsburgh Steelers ya zabe shi a zagaye na huɗu na 2017 NFL Draft .