Kaduna | |
---|---|
![]() | |
General information | |
Tsawo | 550 km |
Labarin ƙasa | |
![]() | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 9°41′28″N 8°43′54″E / 9.6911°N 8.7317°E |
Bangare na |
Afirka Najeriya Jahar Kaduna Zariya |
Kasa | Najeriya |
Hydrography (en) ![]() | |
Tributary (en) ![]() |
duba
|
Watershed area (en) ![]() | 66,300 km² |
Ruwan ruwa |
Niger basin (en) ![]() |
River mouth (en) ![]() | Nijar |
Kogin Kaduna,,da Turanci (River Kaduna) na da tsawon kilomita ɗari biyar da hamsin 550. Mafarinsa daga jihar Plateau, kilomita ashirin da tara 29, daga kudu a Jos, zuwa kogin Nijar a garin Muregi. Ya bi cikin birnin Kaduna, da wasu ungowani kamar su Kabala da kinkinau da kuma garuruwan, Zungeru da Wuya.