Kalonzo Musyoka | |||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
9 ga Janairu, 2008 - 9 ga Afirilu, 2013 ← Moody Awori (en) - William Ruto →
2003 - 2004
1998 - 2001
1993 - 1998
1985 - 2013 District: Kitui County (en) | |||||||||||
Rayuwa | |||||||||||
Haihuwa | 24 Disamba 1953 (71 shekaru) | ||||||||||
ƙasa | Kenya | ||||||||||
Karatu | |||||||||||
Makaranta | Jami'ar Nairobi | ||||||||||
Harsuna |
Turanci Harshen Swahili Yaren Kamba | ||||||||||
Sana'a | |||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||||
Kyaututtuka | |||||||||||
Imani | |||||||||||
Jam'iyar siyasa | Wiper Democratic Movement (en) | ||||||||||
mykalonzomusyoka.com |
Stephen Kalonzo Musyoka[1] (an haife shi a ranar 24 ga watan Disamba shekara ta 1953) ɗan siyasan Kenya ne wanda ya kasance Mataimakin Shugaban Kenya na goma daga shekara ta 2008 zuwa shekara ta 2013. Musyoka ya yi aiki a cikin gwamnati a karkashin marigayi Shugaba Daniel arap Moi a matsayin Sakataren jam'iyyar Kenya ta Tarayyar Afirka (1980-1988), Mataimakin Ministan Ayyuka (1986-1988), mataimakin Shugaban Majalisar Dokoki (1988-1992), Ministan Harkokin Waje daga 1993 har zuwa 1998, Ministan Ilimi (1998-2001); kuma daga baya, a karkashin marigaba Shugaba Mwai Kibaki, ya sake zama Ministan Harshen Waje daga 2003 zuwa 2004, sannan Ministan Muhalli daga 2004 zuwa 2005. Ya kasance dan takarar da bai yi nasara ba a Zabeyn shugaban ƙasa na shekarar 2007, bayan haka Kibaki ya nada shi mataimakin shugaban kasa a watan Janairun 2008.[2][3][4][5][6]
Musyoka shine shugaban jam'iyyar Wiper Democratic Movement (tsohon Orange Democratic Movement-Kenya). Ya kuma yi aiki a matsayin Babban Kwamishinan Kungiyar Scouts ta Kenya .[7]