![]() | |
---|---|
film genre (en) ![]() ![]() | |
Bayanai | |
Bangare na | Nollywood |
Suna saboda | jahar Kano da sinimar Amurka |
Nahiya | Afirka |
Language used (en) ![]() | Hausa |
Kannywood ko kuma Hausa Sinima, Itace masana'antar fina-finai na Harshen Hausa da ke a arewacin Najeriya. Cibiyarta na nan a cikin birnin Kano da kuma sauran wasu jahohin Najeriya kamar irin su Jos, Kaduna, Katsina da sauransu.