Kanunfari | |
---|---|
abinci, spice (en) ![]() ![]() ![]() | |
| |
Kayan haɗi |
bud (en) ![]() |
Kayan haɗi |
essential oil (en) ![]() ![]() ![]() ![]() |
Tarihi | |
Mai tsarawa | Kaninfari |
Kanumfari yana daga kayan abinci. Ko kuma abinda ake sawa a cikin abinci don ƙansasa abincin kuma ana amfani dashi wajen haɗa shayi da daka yaji da maganin sanyi da dai sauran kayan abinci. Ba duk ƙasa ake samun masu noman shi ba. Kanumfari yanada matuƙar amfani ga Dan Adam.[1] haka kuma kanumfari yana motsa sha'awa.[2]