![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
高雄市 (zh-tw) Ko-hiông-chhī (nan) 高雄市 (nan-hani) Ko-hiông-tshī (nan) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Official symbol (en) ![]() |
Ceiba speciosa (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Suna saboda |
Q96175961 ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Island country (en) ![]() | Taiwan | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,733,964 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 926.19 mazaunan/km² | ||||
Home (en) ![]() | 1,157,284 (2024) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
Southern Taiwan (en) ![]() | ||||
Yawan fili | 2,951.8524 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Gaoping River (en) ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||
Altitude (en) ![]() | 9 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
高雄市 (mul) ![]() ![]() | ||||
Ƙirƙira | 25 Disamba 2010 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa |
Kaohsiung City Government (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Kaohsiung City Council (en) ![]() | ||||
• Mayor of Kaohsiung (en) ![]() |
Han Kuo-yu (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+08:00 (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 7 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | TW-KHH | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | kcg.gov.tw | ||||
![]() ![]() |
Kaohsiung birni ne, da ke a Kudu maso Yamman ƙasar Taiwan. Kaohsiung yana da yawan jama'a 2,773,127 bisa ga jimillar 2019. An gina birnin Kaohsiung kafin karni na sha bakwai bayan haifuwan annabi Issa. Shugaban birnin Kaohsiung Han Kuo-yu ne.