![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
کَراچی (ur) Karachi (en) ڪراچي (sd) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Pakistan | ||||
Province of Pakistan (en) ![]() | Sindh (en) ![]() | ||||
Babban birnin |
Sindh (en) ![]() | ||||
Babban birni |
Gulshan Town (en) ![]() | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 14,910,352 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 4,227.49 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Urdu | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 3,527 km² | ||||
Altitude (en) ![]() | 8 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1729 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa |
Karachi Metropolitan Corporation (en) ![]() | ||||
• Mayor of Karachi (en) ![]() |
Murtaza Wahab (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 74000–75900 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:00 (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 021 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | kmc.gos.pk |
Karachi ko Bombay birni ne, da ke a yankin Sindh, a kasar Pakistan. Shi ne babban birnin tattalin arzikin Pakistan. Bisa ga kidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane kimanin 14,910,352 (miliyan sha hudu da dubu dari tara da goma da dari uku da hamsin da biyu). An gina birnin Karachi a karni na sha takwas bayan haihuwan annabi Issa.