![]() | |
---|---|
academic discipline (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
protection (en) ![]() |
Bangare na |
siyasa, new social movements (en) ![]() ![]() |
Facet of (en) ![]() | Biophysical environment da yanayi na halitta |
Significant person (en) ![]() |
Salvatore Garau (mul) ![]() |
Karatun ta | kimiyyar muhalli, Ilimin ɗan adam da kimiyar al'umma |
Gudanarwan |
environmentalist (en) ![]() |
Kare muhalli, Aiki ne na kare muhalli daga mutane, ƙungiyoyi, da gwamnatoci. Manufofin ta shine adana albarkatun ƙasa da yanayin da ake ciki yanzu, kuma idan ya yiwu, dan gyara lalacewa da juyawar yanayi.[1][2]
Saboda da matsin lamba na yawan cin abinci, yawan girma da kuma fasaha, da biophysical yanayi da ake kaskanta wani lokacin har abada. Kuma an yarda da wannan, kuma gwamnatoci sun fara sanya takunkumi kan ayyukan dake haifar da lalata muhalli. Tun daga shekara ta 1960s, ƙungiyoyin muhalli sun Kuma haifar da ƙarin wayewar kai game da matsalolin muhalli da yawa. Akwai sabani game da tasirin muhalli na ayyukan ɗan adam, don haka lokaci-lokaci ana tattauna matakan kariya.