![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
कर्नाटक (mr) கருநாடகம் (ta) కర్ణాటక (te) കർണാടക (ml) ಕರ್ನಾಟಕ (kn) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Bengaluru | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 61,130,704 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 318.74 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Kannada | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
South India (en) ![]() | ||||
Yawan fili | 191,791 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Mysore State (en) ![]() ![]() | ||||
Ƙirƙira | 1 Nuwamba, 1956 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa |
Karnataka Legislative Assembly (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Karnataka Legislature (en) ![]() | ||||
• Shugaban ƙasa |
Thawar Chand Gehlot (en) ![]() | ||||
• Chief Minister of Karnataka (en) ![]() |
Siddaramaiah (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP per capita (en) ![]() | 220,000,000,000 $ (2017) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-KA | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | karnataka.gov.in |
Karnataka (lafazi: /Karnāṭaka/) Jiha ce dake a kudu maso yammacin yankin Indiya. An kirkireta ne a 1 November 1956. Asalin sunan jihar shine Jihar Mysore, Sai aka canja sunan zuwa Karnataka a 1973. Jihar na daidai ne da Yankin Carnatic. Babban birnin jihar ita ce Bangalore (Bengaluru) kuma ita ce birni mafi girma a jihan.
Karnataka nada iyaka da Kogin Arebiya ta yamma, Goa ta arewa maso yamma, Maharashtra ta arewa, Telangana ta arewa maso gabas, Andhra Pradesh ta gabas, Tamil Nadu ta kudu maso gabas, da kuma Kerala ta kudu. Jihar nada girman kasa da yakai 191,976 square kilometres (74,122 sq mi), ko kashi 5.83 na adadin girman ƙasan Indiya. Haka yasa takasance ta shida a girman jihohin dake a ƙasar indiya. Tana da adadin yawan alumma 61,130,704 a ƙidayar shekara ta 2011, kuma Karnataka itace jiha na takwas a yawan alumma a indiya, tana da gundumomi 30. Kannada, daya daga cikin classical languages dake Indiya, itace yaren da akafi amfani dashi a jihar kuma yaren Jihar tare da yarukan Konkani, Marathi, Tulu, Tamil, Telugu, Malayalam, Kodava da kuma Beary. Karnataka kuma na dauke da daya daga cikin Ƙauyuka a Indiya waɗanda yaren Sanskrit kawai ake amfani dashi.[1][2][3]