![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | Kemi Adetiba |
Haihuwa | Lagos,, 8 ga Janairu, 1980 (45 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Ƙabila | Yaren Yarbawa |
Harshen uwa | Yarbanci |
Ƴan uwa | |
Mahaifiya | Mayen Adetiba |
Abokiyar zama |
Oscar Heman-Ackah (en) ![]() |
Karatu | |
Makaranta |
New York Film Academy (en) ![]() Jami'ar jahar Lagos Atlantic Hall |
Matakin karatu |
Bachelor of Laws (en) ![]() |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya Yarbanci |
Sana'a | |
Sana'a |
music video director (en) ![]() ![]() ![]() ![]() |
Wurin aiki | Lagos, |
Muhimman ayyuka |
King of Boys The Wedding Party King of Boys: The Return of the King |
Kyaututtuka |
gani
|
Imani | |
Addini | Kiristanci |
IMDb | nm2989430 |
kemiadetiba.com |
Kemi Adetiba, ta kasance yar shirin fim, darekta a telebijin, darektan waƙa, wanda ayyukan ta ke fitowa a Channel O, MTV Base, Soundcity TV, BET da Netflix.[1][2]