![]() | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Ghana | |||
Yankuna na Ghana | Yankin Volta | |||
Gundumomin Ghana | Keta Municipal District | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 22,739 (2012) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en) ![]() |
Keta birni ne a cikin yankin Volta na Ghana. Shi ne babban birnin gundumar Keta.[1].
Keta ita ce mazauni sittin da daya mafi yawan jama'a a Ghana dangane da yawan jama'a, tare da yawan 23,207.[2] Wasu sassan garin sun lalace sakamakon yashewar teku tsakanin shekarun 1960 zuwa 1980. An ambaci Keta a cikin Maya Angelou All God's Children Need Traveling Shoes.
<ref>
tag; no text was provided for refs named World Gazetteer