![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Bareilly (en) ![]() |
ƙasa |
Pakistan British Raj (en) ![]() |
Mutuwa | Landan, 25 ga Yuli, 1982 |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci |
IMDb | nm10249755 |
Khadija Mastoor ( Urdu ; Khadījah Mastūr ; 11 ga watan Disamba a shekarar ta 1927 - 25 ga watan Yuli shekarar 1982) kuma ta kasan ce ira yar asalin Pakistan ce, kuma marubuciyar gajerun labarai, san nan kuma marubuciyar novels wanda ta yi fice a cikin littattafan Urdu.[1] Littafin novel ɗin ta Aangan an ɗauke shi da matsayin cikakken rubutu na adabin wallafe-wallafen Urdu, wanda kuma an sanya shi cikin wasan kwaikwayo ta talabijin.[2][3] kanwarta Hajra Masroor ita ma marubuciya ce mai kankana labari yayin da shahararren mawaki, marubuciya kuma mai kundin labarai Khalid Ahmad kanen dan uwanta ne.[4][5][6][7]
<ref>
tag; no text was provided for refs named PAL
<ref>
tag; no text was provided for refs named thefrontier
<ref>
tag; no text was provided for refs named dawn